Wannan jeri guda ɓiyar ne na koyo ta yanar gizo a kan kariya. Jerin na gabbatar da muhimman matakai na kariya ta hanyar labarin Family Health Frontiers waton (FHF) - Ƙagaggen ƙungiyar jama'a na ƙasa da ke fama da haƙiƙanin matsalar kariya.

Ƙagaggen ƙungiyar jama'a na ƙasa da ke fama da haƙiƙanin matsalar kariya. Matsayinku shine yin hulɗa da membobin ƙungiyar FHF yayin da take aiki don tabbatar da kariya daga Ci da Gumi Ta Hanyar Jima'i, Cin Zarafi da Tursasawa ta Hanyar Jima'i an haɗa shi azaman muhimmiyar ɓangare na wani sabon shiri.